Sports Betting

Trending

random

Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Laraba

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Laraba 12 ga watan Mayu na 2016. Ku duba domin ku samu wadannan manyan labaran.

occupy-nigeria-fuel

1. Jam’iyyar PDP a Ekiti tayi sabbin shugabanni

Jam’iyyar PD a jihar Ekiti tayi sabbin shugabanni inda Gboyega Oguntuase ya zama sabon Ciyaman da kuri’u 554 inda ya kada abokin adawar shi mai kuri’u 34

KU KARANTA: 

2. Global tafi kowanne layi bata data mai kyau

Bincike ya sake nuna cewa layin Globacom yafi sauran layuka bada data mai kyau

3. Buhari ya halrci taron yaki da rashawa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron yaki da rashawa wanda ake gudanarwa a kasar Ingila.

4. Dan kunar bakin wake ya kai hari a Masallaci

Wani dan kunar bakin wake ya kai hari a wani masallaci a Maiduguri.

5. An kama wani mai aure yana lalata da wata matar aure Ebonyi

An kama wani magidanci yana lalat da wata matar aure a wani Otal a Jihar Ebonyi.

6. Gwamnatin Najeriya ta cire tallafin Mai

A jiya ne gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa ta cire tallafin Mai inda sabon farashin ya koma N145.

7. Wata mata taga gawa a gefen hanya a Legas

Wata mata dake tafiya a Legas taga wata gawa da aka yanka a gefen hanya a garin na Legas

8. Ameachi nada tambayoyin da zaya amsa -Dr Austin- Tam George

Bayan da Ameachi ya maganta akan maganar da Firayem Minsitan Ingila yayi akan Najeriya, Dr Austin-Tam ya nemi Ameachi ya amsa wasu tambayoyi

9. Yan Najeriya sun maganta akan cire tallafin Mai

Yan Najeriya sun maganta ra’ayi  su a gamae da cire Mai inda wasu suke ganin laifin Buhari, wasu kuma suke yaba Jonathan

10. Matasa sun kona gidan wani Sanata saboda kin cika alkawurran zabe

matasa sun kona gidan Sanata Kabiru gaya na Kano da wani dan majalisa a jiya.

The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Laraba appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).


Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Laraba Reviewed by Olusola Bodunde on 23:55 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.