Sports Betting

Trending

random

Afenifere tana zargin Buhari da take hakkin Fani-Kayode.

-Kungiyan afenifere tana zargin shugaban kasa da take hakkin Femi Fani-Kayode. Kungiyan tayi kira ga hukumar EFCC da yayi hanzarin gabatarda tsohon ministan safarin jiragen sama Fani

naij.com

Kayode zuwa gaban alkali akan zargin ta take tuhumarsa dashi inda sukayi tsokaci akan cewa en jam’iyyar APC da ake tuhuma suke da uwa a gindin murhu.

Tsohon ministan Fani Kayode yana rike a hannun hukumar EFCC akan zargin yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa.

Kungiyan tayi mamakin cewa tsohon ministan yana tsare sama da makonni 5 ba tare da an gabatar dashi a gaban kotu ba kuma en jam’iyyan APC da ake tuhuma kamar jafaru Isah yayi kwana daya ne kawai a tsare.

Kungiyan ta nemi hukumar ta sallami tsohon ministan ko kuma ta gabatardasbi a gaban kuliya.

The post Afenifere tana zargin Buhari da take hakkin Fani-Kayode. appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.


Afenifere tana zargin Buhari da take hakkin Fani-Kayode. Reviewed by Olusola Bodunde on 05:10 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.