Sports Betting

Trending

random

NECA ta neman Sifeton Yan sanda ya dakatar da Bankuna

Kungiyar masu daukar ma’aikata aiki ta nemi Sifeton Yan sanda Arsae daya hana yan kungiyar Kwadago kulle bankuna

– Kungiyar ta nemi Sifeton Yan sanda ya taimake ta don idan kuniyar ta aikatan hakan zaya taba harkar kasuwanci

Solomon Arase

Sifeton Yan sanda Solomon Arase

Kungiyar masu bada shawara game da daukar ma’aikatan Najeriya ta nema taimakon Sifeton Yan sanda domin hana yajin aiki da kungiyar kwadago ke shirin yi ma Bankuna akan sunce zasu rage ma’aikata.

KU KARANTA: Ibronke Sodeinde ta samu lambar yabo ta Comonwealth

Kungiyoyin Kwadago daga NLC zuwa TUC sun sha alwashin yin dauki dai-dai a uka Bankunan da suka rage ma’aikatan a Najeriya, bayan da Bankunan suka bada sanarwar cewa zasu rage ma’aikata a makon daya wuce.

NECA dai kungiyar masu daukar ma’aikata ce ta Najeriya. A yau ne ta bada sanarwar neman taimakon Sifeton Yan sanda Solomon Arase.

A makon daya wuce, gwamnatin Najriya ta bawa bankunan kasar nan umurni cewa kada su sake su rage ma’aikatan da suke dasu. Wannan ya jawa tysokaci daga mutane da yawa inda Sanat Ben Murray Bruce na Bayelsa ta tsakiya ya bayyana cewa gwamnati ba tayi shawar ba domin kamataye ta lura da abubuwan da suka janyao hakan.

A wani labari kuma, tsagerun Nija Delta Avengers na cigaba da fasa bututun Mai inda suke jawo ma najeriya asara da kuma karancin wutar lantarki. Wannan ya sanya Sanata Shehu Sani ya shawarci shugaban kasa Muhammadu B uhari daya canza ministan wuta, Fashola, inda ya bayyana cewa ya zama  Ministan duhu.

The post NECA ta neman Sifeton Yan sanda ya dakatar da Bankuna appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.


NECA ta neman Sifeton Yan sanda ya dakatar da Bankuna Reviewed by Olusola Bodunde on 14:25 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.