Sports Betting

Trending

random

Sojin Najeriya na cigaba da samun nasara akan Boko Haram

Sojojin Najeriya na cigaba da samun nasara akan kungiyar boko Haram a cikin shekaru 7 da akayi ana gabza yakin.

army eopens Borno road after 3 years

Gwamnan jihar Borno, Kashim Shattima tare da Hafsin sojin Kasa, Tukur Yusuf Buratai suka bude wata hanya muhimmiya wanda ta jima a karkashin ikon Boko Haram. Hukumar Sojin ta saki wani bayani inda ta bayyana cewa ” A yau 6 ga watan Juli, an kafa tarihi akan yaki da ta’addanci a Najeriya.

Nigerian army reopens Borno road after 3 years

Nigerian army in Borno

reopening of Borno road after 3 years

A jiyan ne aka bude daya daga cikin hanyoyi mafi muhimmanci a jihar Borno. Wannan hanya itace hanyar Maiduguri -Mafa – Dikwa – Gomboru Ngala – Kamaru da abunda yayi gaba.

Army reopens Borno road after 3 years

Reopening of Borno road after 3 years of Boko Haram

Borno road after 3 years under Boko Haram

Sun bayyana cewa an samu nasarar saboda kokarin sojojin Najeriya, sauran jami’an tsaro da kuma Civilian JTF da sauran mutanen garin Borno masu son zaman lafiya

The post Sojin Najeriya na cigaba da samun nasara akan Boko Haram appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.


Sojin Najeriya na cigaba da samun nasara akan Boko Haram Reviewed by Olusola Bodunde on 23:36 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.