Sports Betting

Trending

random

Darajar Naira tayi daram dam a N395/$1

Kudin Najeriya, naira ta yi daram dam dam dam a N395/$ a kasuwar bayan fage a ranar 9 ga watan agusta. Jaridar NAIJ.com na da yakinin hakan. Wannan ya faru ne bayan a kasuwar canjin bayan fagge bayan tayi wata mumunan rage daraja akan N400/$ a makon da ya gabata.

Game masana tattalin arziki da yan kasuwa, rashin zaman nairan waje daya sakamakon rashin yawaitan kudin dalan ne a waje. Amma, an samu rahotanni cewan zata kara daraja yayinda bankuna na shirin sayar ma ya kasuwar bayan fagge BDC canji.

Short Naira Exchange monitor(58)

Game da majiya a kasuwar canji wanda ya bayyana ma Jaridar NAIJ. Com cewa yan kasuwan canji masu lasisi sun samu umurnin samun kudi domin za’a fara sayar musu. Ya ce idan aka cigaba da sayar ma yan kasuwan Canji dala, zata taimakawa darajar kudi a ko ina kasuwan canji.

NAIJ. Com ta tuna cewa, a watan janairu, babban bankin najeriya sun tsagaitar da sayar ma yan kasuwan canji kudi saboda ja bayan da aka samu a canjin kasa.

KU KARANTA : EFCC sun fara bincike a kan arigizon kasafin kudi

Babban bankin najeriya kuma a watan da ya gabata, ta tsawwala ma nairan kudi a sabuwar manufarta data kawo, wanda zai baiwa mutane daman sayan dala a cikin bsnkuna. Amma duk da hakan, karancin dalan bata bada daman samin sauyi ba sabida yawan bukatan nairan da akeyi.

Amma, za ku iya cigaba da kasancewa da NAIJ. Com domin samun labarun canji.

 

 

 

The post Darajar Naira tayi daram dam a N395/$1 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.


Darajar Naira tayi daram dam a N395/$1 Reviewed by Olusola Bodunde on 16:14 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.