APC Ta Gudanar Ta Zaben Fidda Gwani A Enugu
Jam’iyyar APC ta gudanar da zaben fidda gwani a Enugu bayan da kotun daukakak kara ta soke zaben Sanata Uche Ekwenife.
Tutar jam’iyyar APC
Jam’iyyar ta kasa ta aika kwamiti na mutane 20 wanda Osita Ikechekwu ya jagoranta inda suka gudanar da zaben fidda gwanin. Sanata Uche dai ta fita ne daga PDP inda ta koma APC bayan da kotu ta soke zaben ta.
Daga farko kwamitin yaki amincewa da tsayuwar Uche inda suka bayyana cewa Sharon ce yar takarar su.
Amma Sakataren jam’iyyar na Kada Bala Buni, Ya gargadi jama’a da cewa kada suyi saurin fadin sakamakon zaben na karya domin kwamitin Ikechkwu bai gama fadin nasa ba.
The post APC Ta Gudanar Ta Zaben Fidda Gwani A Enugu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us