Gwamnatin Buhari Ta Samu Hanyar Cika Kasafin Kudi
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari zata bude kulli na kudi ta hanyar musulunci domin cike gurbin kasafin kudi wanda ya kai Naira Triliyan 2.2
Shugaba Muhammadu Buhari inda yake gabatar kasafin kudi
Gwamnatin zata bude kulli wanda shine na farko wanda a halin yanzu SEC da DMO ke kokarin hadawa.
Idan aka hada hakan, zaya bada fama ga kasafin musulmai masu harkokin Mai kamar su Qatar, Saudiyya da sauran su wanda hakan zaya kawo hanyar shugar kudi sosai ga gwamnatin Najeriya.
Akwai tattaunawar dabam dabam akan kasafin kudin Najeriya.
The post Gwamnatin Buhari Ta Samu Hanyar Cika Kasafin Kudi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
Gwamnatin Buhari Ta Samu Hanyar Cika Kasafin Kudi
Reviewed by Olusola Bodunde
on
01:20
Rating:
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us