Sports Betting

Trending

random

Shugaba Buhari Ya Umurci Kastam Ta Raba Shinkafa Kyauta

Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci hukumar Kastam data raba ma yan gudun hijira shinkafa kyauta.

hameed ali ii

Shugaban hukumar Kastam, Kanar Hameed Ali

Wale Adeniyi, Jami’i mai hudda da jama’a na hukumar ne ya bayyana hakan.

Sannann kuma ya bayyana cewa shugaban Kastam Najeriya Kanar Hameed Ali yana nada kwamiti wanda ya kunshi Sojoji, Yan sanda, Yan Jarida, EFCC da wasu kungiyoyin sa kai domin tabbatar da bin umurnin shugaban kasa.

Ya bayyana cewa wannan karen, shugaban Kastam yana son a bawa yan gudun hijiran ne taimaka ba wai sansanin su ba. Sannan kuma zamu hada hannun da gwamnatocin jihohi domin tabbatar da cin nasarar aikin.

The post Shugaba Buhari Ya Umurci Kastam Ta Raba Shinkafa Kyauta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Shugaba Buhari Ya Umurci Kastam Ta Raba Shinkafa Kyauta Reviewed by Olusola Bodunde on 01:56 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.