Sports Betting

Trending

random

Ruwan sama ya koro gawar mutum

Al’ummar yankin Aba na jihar Abia na cikin dimuwa har yanzu bayan ganin wani gawa da ruwan sama ya koro unguwarsu a ranar Talata 13 ga watan Satumba.

vllkyt3b49r5qja12.a302516c

KU KARANTA:Ambaliyar ruwa ya halaka gidaje 5,300 a jihar Kano

Shi dai gawar an tsince shi ne a yankin kasuwa Ariaria bayan wani ambaliya ya koro shi.kamar yadda hotuna suka nuna, an tsinci gawar ne tsirara a cikin ambaliyar, sai dai ba’a san daga inda ruwan ya koro gawar ba.

vllkyt7rilirtg5it.86f39104

Shin kashe mutumin aka yi ne, aka jefa shi cikin ambaliyar, ko kaka?

The post Ruwan sama ya koro gawar mutum appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.


Ruwan sama ya koro gawar mutum Reviewed by Olusola Bodunde on 07:39 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.