Sports Betting

Trending

random

Tabdijam! Yara takwas akan babur

A yan shekarun baya da suka wuce, gwamnatocin tarayya dana jihohi, har ma da kungiyoyi masu zaman kansu sun yi ta jan hakulan mutane game da hawan babur.

vllkyt4irsj4prlo5.a7ca2ab6

KU KARANTA:Yan fashi sun kashe wani mai babur

Hukumar bada agajin gaggawa na jihar Legas (RRS) ta daura hotunan wani dan Achaba dauke da yara bakwai, su takwas har da shi. Hoton y nuna yara hudu na zaune a baya, sauran ukun kuma a gaba, inda suka sanya dan achabar a tsakiya.

vllkyt33c7i26g9eq.54dc6917

Abin mamaki baya karewa a Ikko, amma wai ina uwayensu? Kodai duk yayan mace guda ne?

The post Tabdijam! Yara takwas akan babur appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.


Tabdijam! Yara takwas akan babur Reviewed by Olusola Bodunde on 07:39 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.