Sports Betting

Trending

random

Hadu Da Sababbin Kwabsannin Sojoji

A Jiya ne Shugaba Buhari Ya Nada Sabbain Kwabsannin Sojoji Da Mai Bashi Shawara Akan Tsaro Bayan Ya Kori Wadanda Ke Rike Da Wajen A Ranar Litinin 13 Ga Watan Yuli.

Dalilin Cirewar Da Aka Yi Masu Ba Za’a Rasa Alakantashi Da Hare-Haren Da Kungiyar Boko Haram Ke Kaiwa Ba A Arewacin Najeriya.

Zaben Nasu Na Kunshe Ne A Wata Takardar Manema Labarai Wadda Femi Adesina, Mai Bawa Shugan Kasa Shawara Akan Hudda da Jama;a Ya fitar.

0

Morgan Monday

Hadu Da AVM Morgan Monday

AVM Morgan Monday Dai Dan Benwe Ne. An Kaddamar Da Shi a Sojan Sama a 1982. A Baya Ya Rike Mai Kula Da Tsare-Tsaren Sojin Sama a NAF.

1

Abayomi Gabriel

Manjo Janar Abayomi Gabriyal Olonisakin; Shugaban Kwabsannin.(N6901) Shi Asalin Dan Ekiti ne. Kafin A Nada Shi Wannan Mukami Shine Shugaban Horan Sojojin Kasa Dake Jihar Neja.

2

Sadiq Abubakar

AVM Saddiqu Abubakar. (NAF 1433). Kwabsan Sojan Sama Shi Asalin Dan Bauchi ne. A Rike Shugaban  Kimi Da Tantancewa na Hedikwatar Sojan Sama Da Kuma Shugan Sadarwa Na Makarantar Horan Sojojin Sama.

3

Ibo-Ete Ekwe Ibas

Reya Adimiral Ibo-Ete Ekwe Ibas(0746) : Kwabsan Sojin Ruwa. Asalin Shi Dan Kuros Riba ne. Sune YAn Shiga Ta 26 A Makarantar Horan Soja Ta NDA A 1979. An Kaddamar Da Shi A 1983. Ya Rike Mukamin Shugaban Makarantar  Horan Sojan Ruwa, Shugaban Aiki Na Hedikwatar Sojan Ruwa, Shugaban Shirye-Shirye na Sojan Ruwa.
Kafin Nada Shi Wannan Mukami Shike Rike Da Kamfanin Rike Kaddarori Na Sojan Ruwa.

4

Tukur Buratai

Manjo Janar Tukur Burutai: Kwabsan Sojan Kasa. Asalin Shi Dai Dan Jihar Borno Ne. TSohon Sojan Najerriya ne Wanda Ya Taba  Rike Shugaban Makarantar Soja Dake Abuja. Ya Taba rike Shugaban Tattara Fasaha Na Soji.

The post Hadu Da Sababbin Kwabsannin Sojoji appeared first on News on Naij.com | Today's Nigeria Breaking news & headlines..


Hadu Da Sababbin Kwabsannin Sojoji Reviewed by Olusola Bodunde on 04:56 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.