Sports Betting

Trending

random

Yan Boko Haram Sun Kame Wani Dan’uwan Munguno

Yan Boko Haram sun kame wani dan’uwan Munguno, sabon mai baiwa Shugaban Kasa shawara akan tsaro. Kashim Shattima, Gwamnan Jihar Borno Ya Bayyana Cewa Yan Boko Haram Sun Taba Dangin Sabon Mai Baiwa Shugaban Kasa Shawara Akan Tsaro

Gwamnan ya bayyana akan ne a ranar Talata 14 ga watan Yuli inda  Dan Siyasar,  yace “har yanzu yan Boko Haram na rike da wani mutum daga cikin dangin Munguno”, Jaridar Nation ta ruwaito.

shettima

Gwamnan, ya bayyana fatan cewa nan Bada Dadewa ba za’a murkushe yan Boko Haram bisa la’akari da canjin kwabsannin soji da akayi.

Yace wannan itace mama mafi girma da aka samu na Murkushe Kungiyar tun fara fadan a 2009.

Jami’in kuma ya kara da cewa: “Wasu daga cikin dangin sabbin Kwabsannin na soja, wannan rikicin na Boko Haram, ya shafe danginsu, kuma wasu daga cikin suma sun zauna a nan Jihar ta Borno, inda yayi ma mutane tuni akan yanayin rashin tsaron da akan ciki.”

The post Yan Boko Haram Sun Kame Wani Dan’uwan Munguno appeared first on News on Naij.com | Today's Nigeria Breaking news & headlines..


Yan Boko Haram Sun Kame Wani Dan’uwan Munguno Reviewed by Olusola Bodunde on 03:52 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.