Sports Betting

Trending

random

Buhari Ya Ceci Gwamna Ortom Daga Rasa Kujerar Shi

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ceci gwamnan Jihar Benue, Ortom daga rasa kujerar sa bayan da wasu mutane 2 yan jam’iyyar suka shigar da kara kotu, Jaridar Daily post ta ruwaito.

Honarabul Emmanuel Jime ne da Sanata Joseph Waku suka shigar da kara inda suke kalubalantar zaben Ortom akan cewa ba’a tsaida shi takara ba ta hanyar data dace.

A jiya ne Kakakin majalisar wakilai Dogara ya karanta sokon shugaban kasa Buhari inda yace mutanen 2 sun yadda su janye karar daga kotu.

Dogara yace ” A madadin shugaban kasa kuma kwamandan askarawan Najeriya, Muhammadu Buhari, Ina mai shaida ma manema labarai cewa Honarabul Jime da Sanata Waku sun yadda su janye karar da suka kai kotu.

Kwamitin dai da aka sanya ya bayyana cewa sadaukarwar da suka nuna domin cigaban Jam’iyyar babba ce. Cikin yan kwamitin hadda gwamna Tambuwal na Sakkwato, gwamna Almakura na Nasarawa, da kuma gwamna Lalong na Filato.

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post Buhari Ya Ceci Gwamna Ortom Daga Rasa Kujerar Shi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Buhari Ya Ceci Gwamna Ortom Daga Rasa Kujerar Shi Reviewed by Olusola Bodunde on 08:14 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.