Seun Kuti Ya Goyi Bayan Buhari Akan Yaki Da Rashawa
Wani fitattacen mawaki mai suna Seun Kuti ya bayyana goyan bayan sa akan yaki da rashawa da shugaba Buhari yake yi.
A wata fira da yayi da Jaridar The Punch, Kuti Yace:
“A fara cire alfarmar da ake bawa yan siyasa. Wannan shine zaya zama mataki na farko domin yaki da rashawa a Najeriya.
“Yakamata yakar rashawa a Najeriya ya zama abu mai sauki domin kuwa rashawa na a ko’ina. Shugaba Buhari zaya iya yakar rashawa iya yin shi. Amma dole mu mike domin mu yake ta. Ta yaya za’ayi a ce Ciyaman a Najeriya a cikin wata 1 yana daukar daukar kwatankwacin abunda Obama yake dauka a shekara. A cire alfarma.”
Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.The post Seun Kuti Ya Goyi Bayan Buhari Akan Yaki Da Rashawa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us