Bakiyi Ma Buhari Kampe Ba – APC
Jam’iyyar APC ta Yankin Kudu Maso Gabas ta bayyana cewa Gwamna Rochas Okorocha bai taimaka ba jam’iyyar ba musamman lokacin yakin neman zaben Shugaban Kasa. Jaridar This Day ta ruwaito.
Jami’i mai hudda da jama’a na yankin, Osita Okechukwu ne ya bayyana haka a wata yakardar manema labarai da suka bada a Enugu.
Okechukwu ya maida martani me akan wata fira da akayi da Okorocha inda ya bayyana cewa laifin kabilar Igbo be akan rashin nada su da Buhari yayi.
Okechukwu yace: “A inda muke zargin Ndigbo akan saka kwayayen mu da sukayi a cikin kwando daya, ya zama dole suma suwagabannin mu dole mu zargi su. Ina kalubalantar Okorocha ya fito ya bayyana ma duniya irin kudunmuwar daya ba Buhari? Baiyi komai ba Akan zanen Shugaban Kasa.
“Bai taimaki Sanatan yankin shi na APC ba a lokacin zabe, haka na majalisar wakilai. Idan da yayi wani abu da akalla Buhari ya samu kaso 30 a Jihar ba 18 ba.”
Okechukwu ya shawarci Okorocha daya dauki laifin, kuma ya bar jingina shi akan kowa.
Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.The post Bakiyi Ma Buhari Kampe Ba – APC appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us