Sports Betting

Trending

random

Nadin Mukami: Buhari Zaya Kula Da Yan Kudu

Sashen Jam’iyyar APC na Kudu Maso Kudu ya bayyana cewa yana sa ran shugaba Buhari zaya duba su wajen bada mukami.

Inda yake magantawa a Taron da sukayi a Calabar, Hillard Eta wanda shine mataimakin Ciyaman na kasa na Kudu Masso Kudu ya bayyana cewa lokaci baiyi ba wanda mutane zasu fara tsegumi.

Yace: “Lokaci baiyi ba wanda mutane zasu fara kokawa.  An tabbatar mani da cewa Kudu Maso Kudu za’a basau mukamai a gwamnati.”

A cewar shi, gwamnatin APC zata tabbatar da cigaban Kudu maso Kudu.

Eta ya bayyana cewa ana bukatar masu kwarewa domin tabbatar da alkawurran da jam’iyyar tayi ma mutane lokacin zabe. Muna kira ga shugaban kasa ya dauka wanda suka fi kowa kwarewa. Sannan kuma ya bayyana cewa yankin yana goyan bayan shugaba buhari akan yakin da rashwar da yake gudanarwa.

Taron dai ya samu halartar kwamitin gudanarwa na yankin da sauran masu ruwa da tsakin a jam’iyyar daga yankin.

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post Nadin Mukami: Buhari Zaya Kula Da Yan Kudu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Nadin Mukami: Buhari Zaya Kula Da Yan Kudu Reviewed by Olusola Bodunde on 08:52 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.