Yan Majalisa Sun Kira Jami’an Ma’aikatar Kudi
Majalisar wakilai ta gayaci ma’aikatar kudi, Ofishin kasafin kudi, Ma’aikata mai kula da bashi, Ma’aikata mai tatatar kudin shi.
Ma’aikata mai raba aiyuka, da kuma kuma Ma’aikata mai tattara kudi, raba su, da kuma tabbatar da aiki domin su gurfana a gaban su suyi bayani miyasa basu bin tsarin kasafin kudin 2015.
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa kila a sanya Ma’aikatun su bayyana a gaban kwamitin wucin gadi na kudi wanda ke samun shugabancin Honorabul Ahmed Pategi (APC) Kwara.
Ana tsammani Jami’ain ma’aikatun zasu zo da kwararan hujjoji domin gamsar da yan majalisar dalilin yin hakan. Majalisar a 13 ga watan Agusta ta kafa wani kwamitin wucin gadi domin gano dalilin daya sanya ba a gudanar da kasafin kudin yadda ya kamata. Honorabul Patrick, Enugu (PDP) Asadu ke shugabantar kwamitin.
Asadu ya zargin gwamnatin tarayya da kin bin dokar kasafin kudin a tsakiyar shekara bayan da aka kusa kare shekarar.
Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.The post Yan Majalisa Sun Kira Jami’an Ma’aikatar Kudi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us