Yan Sanda Sun Kama Sojin Bogi
Yan Sandan Jihar Legas sun bayyana cewa sun kama wani Sojan bogi, sojan sama na bogi da kuma barayin motoci guda 3.
Sauran kuma suna Chukwuma Ikechukwu dan shekara 31 daga Ohafia, jihar Abia, Lucky Anene dan shekara 25 daga Okuzu a jihar Delta sai kuma Israel Damuscus daga Ghana. Kwamishinan yan sanda yayi kira ga yan Legas su ringa kula da kayansu.
Kwamishinan ya bayyana cewa bincike ya nuna cewa Tijjani ba soja bane. Sannnan ya taba shan alwashin kona hedikwatar yan sandan Jihar.
Tijjani yace: “Na aro kayan ne wajen abokina Metiu wanda shi soja ne. Da ina so zance wajen budurwa ta ne da wadannan kayan.”
Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.The post Yan Sanda Sun Kama Sojin Bogi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us