Kilishi Zaya Iya Sanya Kansa – WHO
Kungiyar kula da Lafiya ta duniya (WHO), ta bayyana cewa cin babbakakken jan mama zaya iya kawo ciwon daji (Kansa).
WHO ta bayyana cewa jan nama wanda aka gyara bayan da aka sanya shi ya sha wuta zaya iya hada abubuwa masu kawo kansa a cikin shi. Kungiyar ta bayyana cewa cin jan nama irin wanna kamar 50kg a rana yana kara yiyuwar kamuwa da colorectal cancer har 18%.
Gyararran Nama shine Naman da aka gyara bayan da aka kansa shi wajen wuta ko hayaki sannan kuma aka sanya mashi gishirin ko yaji. Wannan me ya sanya suya ta shigo cikin irin wadannan namomin.
“Ga mutum, yiyuwar kamuwa da Kansa bashi da yawa. Amma yawan cin jan nama na kara sanya yiyuwar kamuwa da Cutar. Kurt Straif.”
A kowace shekara, ana samun mutuwar mutane 34,000 ta sanadiyyar cin jan nama.
The post Kilishi Zaya Iya Sanya Kansa – WHO appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
Kilishi Zaya Iya Sanya Kansa – WHO
Reviewed by Olusola Bodunde
on
07:23
Rating:
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us