Yan Boko Haram Sunyi Kamar Mata, Sun Tashi Bam A Maiduguri
A jiya Alhamis 1, ga watan Oktoba, kunar bakin wake guda 3 da sunyi kamar mata suka tsage murnar yancin kai a Maiduguri, birnin Jihar Borno. Kuma sun tashi bam wanda kashe yan gari da yawa.
Babban harin bam a Maiduguri da yan Boko Haram suka tashi a birnin Jihar Borno a Alhamis 1, ga watan Oktoba
Wani rahoto tana fitowa daga Maiduguri na bayyana wanda kunar bakin wake guda 3 yan ta’addan Boko Haram ne. Sun kai farma Sageri da Ajilari a Maiduguri. Akan hare-haren, mutane da yawa sun rasu da kuma mutane da yawa sun samu rauni. Amma ba tabbatawar da lambar mutane sun raunata.
Rahotu daga wurin ta bayyana wanda fashewar na farko ta fice a 7:30 da dare.
Bayar da rahoto, sojojin na dibishan na 7 sun amsawa harin bam da wutar makami, akan haka yan gari a wurin sun gudu zuwa cikin gari na aminci.
Rahotu daga wurin harin bam a Sageri ta bayyana da kunar bakin waken sun zo da keke. Guda daya cikin su ya zo majalisar jama’a a gafe shago mai shayi. Bayan haka ya tashi bam. Inda wani kunar bakin wake ya tashi bam a massallaci. Sun biyu sun kashe mutane da yawa.
Amma kunar bakin wake na 3 bai ci nasara da tashi bam ba. Da lokacin an kama shi, yan zanga-zanga masu fushi sun buga shi sosai.
The post Yan Boko Haram Sunyi Kamar Mata, Sun Tashi Bam A Maiduguri appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us