Sports Betting

Trending

random

Za’a Tantance Buhari Domin Nada Kanshi Ministan Mai

Rahotanni sun nuna cewa a kawai yiyuwar sanatoci su kira Shugaba Muhammadu Buhari domin tantance shi a matsayin Minista Mai.

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa kila a samu zama mai rikici a lokacin da za’a kira sunayen ministocin na Buhari.
Wasu sanatoci sun halima ce cewa dole shugaban kasa ya sanya da sunan shi tunda ya bawa kanshi ministan Mai na Najeriya.
Wasu sanatocin kuma sun bayyana cewa su baza su tantance ministocin ba har sai shugaban kasa ya bada duka sunayen ministocin 36 kamar yadda kundun tsarin mulki ya bukata.
Sanatocin sun sha alwashin yin tsanani wajen tantance ministocin ba kamar yadda aka saba ba a cema tsohon sanata ya sunkuya ya tafi ba tare da an tantance su ba.

The post Za’a Tantance Buhari Domin Nada Kanshi Ministan Mai appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Za’a Tantance Buhari Domin Nada Kanshi Ministan Mai Reviewed by Olusola Bodunde on 04:42 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.