Manyan Labarai Guda 9 Da Sukayi Fice A Ranar Litinin
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 9 wadanda sukayi fice a ranar Litinin 23 ga watan Nuwamba. Ku duba domin ku same su.
1. An Binne Abubakar Audu
A jiya ne aka binne dan takarar jam’iyyar APC Abubakar Audu a inda aka binne shi a garin su.
2. Audu Ba Mutumin Kirki Bane – Wata Yarinya
Wata yarinya Mai suna @sugarbelly a Twitter ta zargi Abubakar Audu da ya’yan shi da yi mata fyade a gidan su dake Kogi.
3. Okorocha Ya Bayyana Wanda Ya Kashe Audu
Gwamnan jihar Imo, Rochas OkorAcha ya bayyana cewa guba ce aka ba Audu Kumuyi Bola Tinubu be ya kashe shi.
4. Buhari A Tehran
A jiya ne Shugaba Muhammadu Buhari da sauran shuwagabannin kasashe masu Gas sukayi taro a Valenjak a Tehran.
5. Buhari Yayi Ta’aziyya Ga Iyalan Audu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ta’aziyya ga iyalan Abubakar Audu inda ya bayyana cewa: “Shi mutum mai kwarjini”
6. Magoya Bayan Biafra Sunyi Zanga Zanga A Abuja
Magoya bayan Biafra sunyi zanga zanga a Abuja a Zone 2 inda aka gurfanar da Shugaban Rediyon Biafra Nnamdi Kanu.
7. Faleke Yayi Kuka A Wajen Binne Audu
Mataimakin Abubakar Audu na takarar Gwamna, Abiodun James Faleke yayi kuka a lokacin da ake binne Audu
8. Shugaba Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Hukumar Katin Zama Dan Kasa
Shugaba Muhammadu Buhari yayi nada Aliyu Aziz a matsayin shugaban hukumar buga katin zama dan kasa (NIMC)
9. Wasu Jaridai Masu Banbancin Launin Fata
An haifi wasu jarirai tagwaye masu kalmar fata daban daban a jiya
The post Manyan Labarai Guda 9 Da Sukayi Fice A Ranar Litinin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
Manyan Labarai Guda 9 Da Sukayi Fice A Ranar Litinin
Reviewed by Olusola Bodunde
on
01:45
Rating:
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us