Sports Betting

Trending

random

Zaben Gwamnan Bayelsa: Mutane 1,000 Na Bar APC Na PDP

Zaben gwamnan Bayelsa a watan Disamba yana ci gaba da kawo rikici sosai tsakanin babban jam’iyyoyin Peoples Democratic Party (PDP) da All Progressives Congress (APC).

dickson-sylva1

Tsohon gwamnan jihar Bayelsa, Timipre Sylva da Gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson

Bayan rahotu wanda suna nuna cewa wanda jam’iyyar PDP ta kai kotun tarayya domin take kawo kara da dan takarar jam’iyyar APC, Timipre Sylva kan zaben gwamnan Bayelsa. Kuma, kungiyar yakin neman zaben Sylva ta bukaci ma jam’iyyar PDP.

A yanzu bashi ne lokaci mai kyau na yan adawan jam’iyyar APC a jihar Bayelsa kamar yadda matasa 1,000 sun bar APC na jam’iyyar PDP a karamar hukumar Ijaw ta kudu a jihar.

Inda Gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson yake maraba masu shekan a fadar gwamnan, gwamnan yayi yaba ma shugaban matasan, Okili Matthew akan wanda ya kai kungiyar matasan da dauki yanke shawara da bar jam’iyyar APC.

Gwamnan ya canza sunan kungiyar matasa zuwa Patriotic Bayelsa Youth Forum.

The post Zaben Gwamnan Bayelsa: Mutane 1,000 Na Bar APC Na PDP appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Zaben Gwamnan Bayelsa: Mutane 1,000 Na Bar APC Na PDP Reviewed by Olusola Bodunde on 07:02 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.