A lokaci na farko, Metuh ya zo kotun ba tare da kangi (Hoto)
– Metuh arrives for trial without handcuffsMetuh na zo kotu ba tare da kangi
– Ya zo babban kotun tarayya a yau Alhamis 4, ga watan Faburairu da cigaban karar laifin shi
A lokaci na farko tun an farar karar laifin cin hanci da rashawar Olisa Metuh, wani jami’i mai hudda da jama’a na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya zo dakin kotun ba tare da kangi da ma’aikatar gidan kurkuku.
Jaridar Daily Post ta ruwaito wanda Metuh ya zo wani babban kotun tarayya a Abuja a safen Alhamis 4, ga watan Faburairu da cigaba da karar laifin shi.
Wani jigon jam’iyyar PDP yake fuskantar laifukan 7 akan cin hanci da rashawa wanda kwamishin na hana almudahana sun kawo da shi.
Ana zarge Metuh akan abinda yayi akan raban Dala Biliyan 2.1 wanda ana sayar makamai na sojojin Najeriya dasu karshe ta’addanci.
Hukumar EFCC ta zarge Metuh wanda ya karba Naira Miliyan 400 daga wani tsohon mai ba tsohon shugaban kasa shawara kan sha’anin tsaro mai suna Kanar Sambo Dasuki, wanda shi Dasuki ne mutum na farko yana tsakanin matsalan tsegumin makamai.
Amma, Metuh ya musanta zargin. Yace wanda ya karbo kudin saboda aiki yayi na tsohon shugaba Goodluck Jonathan. Amma, Metuh bai bayyana wane iri aiki bane.
Bayan kwamishin na hana almudahana ta tsare Metuh, akan umurnin kotun, an saki shi a Alhamis 28, ga watan Janairu da dare inda ya ci bangaren belin.
The post A lokaci na farko, Metuh ya zo kotun ba tare da kangi (Hoto) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us