Buhari ya dawo Abuja
Bayan daukar hutun kwanaki 5 da yayi a Ingila, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya a jiya.
Shugaban kasar ya halarci taron tallafa ma Kasar Syria, daga bisani ssi ya aiko ma majalisa da takarda cewa zata je hutu kuma Mataimakin shi, Osinbanjo ne zaya jagoranci kasar.
Wasu na ganin cewa ya dauki hutun ne domin ya ga likitoci akan batun lafiyar shi.
The post Buhari ya dawo Abuja appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
Buhari ya dawo Abuja
Reviewed by Olusola Bodunde
on
04:19
Rating:
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us