Yan kunar bakin wake sun hallaka mutane 60
A kalla mutane 60 ne suka rasa rayukan su sanadiyyar wasu yan kunar bakin wake da suka shiga sansanin yan gudun hijira suka tada bama.
Wanna ya faru ne a karamar hukumar Damboa. Shugaban hukumar agajin gaggawa ta jihar ne ya tabbatar da haka inda bayyana aukuwar lamarin.
Ya bayyana cewa mutane 55 ne suka rasa rayukan su, kimanin 80 kuma sun samu raunata.
The post Yan kunar bakin wake sun hallaka mutane 60 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
Yan kunar bakin wake sun hallaka mutane 60
Reviewed by Olusola Bodunde
on
04:19
Rating:
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us