Ku biya mu alawus din mu – Sojoji
Wasu sojojin Najeriya dake faa da Boko Haram sun bayyana cewa kimanin watanni ukku ke nan ba’a biya su alawus din su ba.
Sojoji wadanda basu so a bayyana sunayen su sunyi kira ga Buhari daya binciki wannan lamari kuma a gaggauta biyan su hakkin su.
Sun bayyana cewa rashin biyan su albashin nasu na jaza wahala mai yawa ga iyalan su wanda hakan kuma na damun su.
The post Ku biya mu alawus din mu – Sojoji appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
Ku biya mu alawus din mu – Sojoji
Reviewed by Olusola Bodunde
on
04:20
Rating:
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us