Sports Betting

Trending

random

Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata 1 ga watan Febrairu. Ku duba domin ku same su.

1. Kudaden tsaro: EFCC ta bincike Ofishin Namadi Sambo
Hukumar EFCC a kokarin da take wajen maido da kudden Najeriya da aka sace ta bincike Ofishin Namadi Sambo.

2. Ubangiji ya amince da canza ni – Mbaka
Rabaren fada Mbaka ya bayyana cewa  ai taba amsar kudi ba daga hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari.

3. Jam’iyyar PDP ta nemi Yayan ta su dawo
Jam’iyyar PDP ta nemi yayan jam’iyyar su dawo domin zata amshe su hannun biyu.

4. Buhari ya kaddamar da wasu aiyukan a Ogun
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wasu aiyuka da gwamna Ajimobi ya gudabar a Jihar Ogun.

5. Wasu yan gida daya masu auren Miji guda
Domin kada su taba rabuwa, wasu yan gida Daya sun auri miji guda.

6. Sojin Najeriya sun fidda sabuwar hanyar yakar Boko Haram
Sojin Najeriya sun nuna sababbin makami da hanyar yakar kungiyar Boko Haram.

7. Wadanda suka lashe gasar ma’aurata ta Naij.com
Zakara da duka lashe gasar ma’aurata ta Naij.com an bayyanar dasu.

8. Hukumar Soji tayi nasara akan Boko Haram
Hotuna sun watsu akan yadda hukumar soji ta kashe yan Boko Haram 100 kuma ta ceci mutane 500.

9. Buhari ya yabi Obasanjo
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabi tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo.

10. Sojin Sama sun lalata sansanin yan Boko Haram
Sojin sama na Najeriya sun waegaza wasu sansanai da yan Boko Haram a dajin Sambisa.

The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata Reviewed by Olusola Bodunde on 00:54 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.