Sports Betting

Trending

random

Shirin bada abinci kyauta a Kaduna

Shirin bada abinci kyauta ga daljban Firimare a Kafuna ya samu yabo sosai daga iyayen yara inda suka bayyana hin dadin su da kuma kokarin gwamnati.

Wannan na zuwa ne daga bakin wani makanike mai suna  Kabiru Abu dake badarawa. Ya bayyana cewa g2amnati ta dauke mashi nauyi mai girma na ciyar da yaran shi 3 abinci har na kwanaki 5 a kowanne mako.

Ya bayyana cewa daliban na kara hazaka saboda abincin da akake basu.

Haka zalika Premium Times ta ruwaito cewa wani dalibi Abu, ya yaba ma gwamnati akan abincin. Ya bayyana cewa ana basu shinkafada wake, Kwai da Alalla.

Haka zalika wata bazawara ta bayyana cewa bada abinci da gwamnati take yi shine abu mafi girma da zaya amfani talaka.

The post Shirin bada abinci kyauta a Kaduna appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Shirin bada abinci kyauta a Kaduna Reviewed by Olusola Bodunde on 00:13 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.