Sports Betting

Trending

random

Soji sun buga yan Boko Haram sosai inda sun kai hari a boyewar yan ta’addan

– Soji sun buga yan ta’addan Boko Haram inda sun kama babbar makaman yan kungiyar

– Sojojin Najeriya sun samu sabon hanyoyi akan yaki da yan ta’addan

– Wani jami’i mai hudda da jama’a na hukumar sojin kasa ya bayyana wanda sojojin suna da shirya kullum da fuskanci yan kungiyar Boko Haram

Wasu soji masu kokari

Sojojin Najeriya

Hukumar sojojin Najeriya sun samu sabon nasara kan yaki da karshen ta’addancin yan kungiyar Boko Haram. Domin, sojin sun kai hari a yan ta’addan, inda sun rage yan kungiyar a karo kwanan nan.

KU KARANTA KUMA:

Wani labari take shigowa ga jaridar Naij.com ta bayyana wanda sojojin a karkashin Operation Lafiya Dole sun kashe yan ta’addan Boko Haram kamar 20 a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya.

Wani jami’i mai hudda da jama’a na hukumar sojin kasa mai suna Kanar Kukasheka Usman shine ya jadada wannan nasarar kwanan nan tana daidai da umurnin shugaban hafsin soji da karshen ta’addanci kwata-kwata.

Kanar Usman yace: “A yau (Talata 23, ga watan Faburairu), sojoji ta Dibishan 7 sun kai babbar hari akan yan ta’addan Boko Haram a Talata da Kumshe.

“Wasu sojin kasar Kamaru da Najeriya sun kai hari a yan ta’addan inda sun kashe yan kungiyar Boko Haram da yawa. Kuma sun hallaka wasu makaman su. Sannan kuma sun kama wasu makaman yan ta’addan.

“Wani aiki mai hadin gwiwa yana tsakanin sojojin ta Dibishan 7 da sojojin kasar Kamaru a hanyar Banki-Kumshe. Sojojin sun kashe yan ta’addan Boko Haram 20. Sun rushe bindigogi AK 47 guda shida. Sun kama wani motar mai bindiga da Anti-Aircraft Gun (AA Gun).”

The post Soji sun buga yan Boko Haram sosai inda sun kai hari a boyewar yan ta’addan appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Soji sun buga yan Boko Haram sosai inda sun kai hari a boyewar yan ta’addan Reviewed by Olusola Bodunde on 02:20 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.