Sports Betting

Trending

random

SABO: Kotun da’ar ma’aikata ta kara sababbin laifuka biyu ma laifukan Saraki

– Gwamnatin tarayya ta canja wasu laifuka da shugaban majalisar dattawa mai suna Bukola Saraki

– An kara laifuka biyu ma laifukan wani shugaban majalisar dattawan Najeriya akan zargin cin hanci da rashawa da kuma karya kan kaddarorinshi

– Wani sabon laifi na farko shine gazawar Saraki da sanda da dukiyarshi a hanyar 42 Remi Fani Kayode dake Ikeja GRA a jihar Legas a gaban Code of Conduct Bureau (CCB)

– Wani laifi na biyu shine wanda Sanata Saraki yake karbo albashi kowane wata bayan ya fice ofishin kamar yadda gwamnan jihar Kwara

A yau, Alhamis 28, ga watan Afirilu ne, wani kotun da’ar ma’aikata ta kara laifuka biyu ma wani laifukan zargin cin hanci da rashawar shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki.

KU KARANTA KUMA:

laifuka biyu

Shugaban majalisar dattawan Najeriya mai suna Sanata Bukola Saraki

Idan ba za ku manta ba, gwamnatin tarayya ta canja laifukan wani shugaban majalisar dattawa a ranar Juma’a 22, ga watan Afirilu.

Inda ana bayyana, ana cewa wanda, Sanata Saraki ya fadi da sanda da dukiyarshi a hanyar 42 Remi Fani Kayode dake Ikeja, wani birnin jihar Legas, inda ya shige ofishin gwamnan jihar Kwara a 2003.

Na biyu, wani shugaban majalisar dattawan Najeriya, yake ci gaba da karba albashin bayan ya bar ofishin a 2011 zuwa 2015.

The post SABO: Kotun da’ar ma’aikata ta kara sababbin laifuka biyu ma laifukan Saraki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


SABO: Kotun da’ar ma’aikata ta kara sababbin laifuka biyu ma laifukan Saraki Reviewed by Olusola Bodunde on 08:45 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.