Sarkin Legas ya zargi tsohon shugaba Jonathan akan koman bayan tattalin arzikin kasa
– Wani Sarkin Legas Oba Rilwan Osuolale Akiolu ya bayyana wanda yan Najeriya suna da hannu akan koman bayan tattalin arzikin Najeriya
– Sarkin jihar Legas yace wanda ya kamata yan Najeriya da yi hakuri da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari
– Yace kuma wanda ya kamata mutanen Najeriya da yi hakuri da Ministan Mai akan rashin man fetur a kasan
Sarkin Legas mai suna Oba Rilwan Akiolu na farko, ya kira ga yan Najeriya da su yi hakuri, inda yake bayyana wanda, ya kamata mutanen Najeriya da su bar wani tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Jonathan, amma, ya kamata dasu zargi kansu na koman bayan tattalin arzikin kasar Najeriya a halin yanzu.
KU KARANTA KUMA: Gwamnoni 5 wadanda suke bukata tenuwa na biyu
Wani Sarkin ya maganta kan hakan inda ya maraba wani yan Kwamitin masu aikin jihar Legas na kungiyar yan jarida ta kasar Najeriya,wanda Ciyaman kwamitin mai suna Mista Deji Elumoye ya jagoranci a fadar Sarkin jihar Legas a garin Lagos Island.
Oba Akiolu yace wanda ya kamata wani mutum daya zargi kansa akan kalubale wanda kasan take fuskanta. Yace wanda gwamnatin tarayya take lalata tsohon shugaba Jonathan akan koman bayan tattalin arziki a halin yanzu. Amma, yace wanda kowa yana da hannu a koman bayan tattalin arzikin Najeriya.
The post Sarkin Legas ya zargi tsohon shugaba Jonathan akan koman bayan tattalin arzikin kasa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us