Sports Betting

Trending

random

Sojin Buhari suke kara: Shugabannin jam’iyyar PDP 5,000 sun koma jam’iyyar APC

– Akwai labari wanda jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ondo take fuskanta kalubale daga yan jam’iyyar adawa a jihar, tane jam’iyyar All Progressives Congress (APC)

– Kimanin shugabannin jam’iyyar PDP 5,000 sun bar jam’iyyar PDP, inda sun koma jam’iyyar APC

– Sun bayyana yanke shawararsu wanda jam’iyyar PDP bata ci alkawuranta ba wanda ta yi a lokacin zaben gwamna a 2015

Wata jam’iyya mai suna jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) take sha wahala a jihar Ondo, domin masu koman APC suna da yawa.

shugabannin jam'iyyar pdp

Tutar jam’iyyar APC da PDP

A yanzu, akwai Ciyaman na wani karamar hukumar da Kwamishinoni guda biyu da yan majalisu guda biyu sun bar jam’iyyar PDP na jam’iyyar APC.

KU KARANTA KUMA:

Sababbin masu koman, suna cikin tsofaffin shugabannin jam’iyyar PDP, wadanda sun canza jam’iyyar. Ga sunayen wadanda sun canza jam’iyyar a kasa da matsayinsu, inda suke cewa wanda, zasu taimoki jam’iyyar APC da lashe zaben gwamnan jihar Ondo a watan Nuwamba a Bana:

Akwai Misis Kehinde Momoh – Tsohuwar Kwamishiniyar Balagagge, Aikin Hannu da Ilimi; akwai Mista Tayo Oluwatuyi – Tsohon Kwamishinan Kananin Hukumomi da Al’amurar Majalisarsa; akwai Bamido Omogbehin da Oyebo Aladetan – Tsafin yan majalisar jihar Ondo

Kuma, akwai Dan Sarki Olu Falolu, Tobi Akinlalu da Bailey Arohumolase – Ciyamomin Kananin Hukumomin. Sannan kuma, akwai Kasali Obanoyen, Mista Yele Akinya da Segun Ogodo, sun dukka tsofaffin ma’aikata kan siyasance.

The post Sojin Buhari suke kara: Shugabannin jam’iyyar PDP 5,000 sun koma jam’iyyar APC appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Sojin Buhari suke kara: Shugabannin jam’iyyar PDP 5,000 sun koma jam’iyyar APC Reviewed by Olusola Bodunde on 03:23 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.