Buhari ya taya yayansa murnar kammala karatu
Shugaba Buhari yana cike da alfahari da yayansa Zahra Buhari, Halima Buhari da Yusuf Buhari biyo bayan kammala karatuttukansu daban daban cikin nasara.
An ga hoton shugaban kasan a yayin da yake cike da farin ciki yana ta murmushi tare da yayansa inda Yusuf da Zahra suka kammal karatun digiri na farko, ita kuma Halima ta zama cikakkiyar lauya.
Dama can Naij.com ta ruwaito cewa a yau ne aka rantsar da Halima a matsayin lauya, inda su kuma Yusuf da Zahra suka kammala karatun digiri daga Jami’ar Surrey dake kasar Igila a ranar talata 12 ga watan yulio.
The post Buhari ya taya yayansa murnar kammala karatu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us