Sports Betting

Trending

random

Rio Olympics : Divine Odururu ta fadi a wasan kusa da karshe

–Ese Brume ta gama a mastayi na 5 a  gasan long jump na mata

–Divine Odururu bai gama a lokaci mai kyau ba a semi final din mita 200

Najeriya fa da wuya da samu kyautan zinariya a gasan Olympics din da ake yi yayinda Ese Brume ta fadi a gasan long jump na karshe.

Ese-Brume

Tianna Bartoletta yar kasar amurka ce taci kyautan zinariya da tsawon mita 7.17, kuma yar amurka tazo na biyu da mita 7.15. Malaika Mihambo ta gama a mita 6.95 kuma Ese Bruma ta najeriya ta gama a ta biyar a mita 6.81.

Hakazalika, divine odururu ,mai gudun najeriya ya fadi a wasan kusa da karshe a gudun mita 200 bayan yazo na 7 a gasan.

KU KARANTA : Gasar Olympics: Dalilai (5) da suka sa aka yi waje da Najeriya

Irinsu usain bolt , Andre De Grasse da Christophe Lemaitre ne suka karasa gasar final din. Odururu ya gama a lokaci dakikai 20.59 kuma y agama a na 21 cikin mutane 24.

 

 

The post Rio Olympics : Divine Odururu ta fadi a wasan kusa da karshe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.


Rio Olympics : Divine Odururu ta fadi a wasan kusa da karshe Reviewed by Olusola Bodunde on 06:07 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.