Sports Betting

Trending

random

Shin Arsenal zata rasa wannan babban dan wasan?

Wakilin dan Shkodran Mustafi, Ali Bulut ya bayyana cewa akwai wasu kungiyoyi guda biyu dake neman zawarcin dan wasan banda Arsenal.A baya mun bada rahoton cewa Arsene Wenger na kokarin karfafa bayan Arsenal a wannan sabuwar kakar wasa da aka shiga ta hanyar siyan dan wasan kasar Jamani da kuma Valencia wato Shkodran Mustafi.

vllkyt4ctdrebkru8.2be4f835

Wakilin Mustafi Ali Bulut tabbatar da rahoton mu: “an cimma yarjejjeniya tsakanin Mustafi da Arsenal, abinda ya rage shine cimma yarjejeniya kan kudin siyansa”

Sai dai jaridar Daily Mirror tace Valencia sun sanya ma Shkodran Mustafi pan miliyan 25, sai dai ita Arsenal bata da niyyar biyan wadannan makudan kudade. Bulut yace “wannan shine abu mafi muhimmanci a yanzu. Ba zan iya tabbatar da komai ba yanzu. Wannan magana ne tsakanin Valencia da Mustafi”

Maihaifin Mustafi, kuma wakilinsa yace “nan bada dadewa ba za’a san inda Mustafi ya dosa. Sa’annan kuma mun fara magana da wasu kungiyoyi biyu” kuma wasu kungiyoyi a nahiyar turai sun nuna sha’awar siyan dan wasan.

Sai dai Goal tace Arsenal nada yakinin siyan Mustafi sakamakon haryanzu ana tattaunawa tsakanin Arsenal din Valenci.

The post Shin Arsenal zata rasa wannan babban dan wasan? appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.


Shin Arsenal zata rasa wannan babban dan wasan? Reviewed by Olusola Bodunde on 06:07 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.