Sports Betting

Trending

random

Waiwaye: Wasu fittatun labaru na ranar Talata

 Ga bitar wasu muhimman labaru da muka kawo muku a ranar Talata 2 ga watan Agusta:

Nnamdi Kanu

Nnamdi Kanu shugaban kungiyar IPOB masu fafutukar kafa Biafra

Kanu ya magantu daga gidan Yari

Shugaban kungiya masu faffutukar kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu, wanda ke tsare a hannun hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ya yi magana dangane da rahotanni da ke cewa ya na shirin kulla wata yarjejeiya tsakaninsa da kungiyar tsageru ta MEND da kuma gwamnatin tarayya domin a sake shi.

KU KARANTA: An gargadi wani dan fim kan taba Buhari

Fada Mbaka ya aika da babban sako a Buhari

Wani fada na darikar Katolika Ejike Mbaka, ya aikawa Shugaba Muhammadu Buhari wani babban sako a hudubarsa ta baya-bayan nan.

Buhari angry

Shugaba Buhari zai sallami Ministocinsa 4

Bayan da Shugaban ya dauki tsawon lokacin don nada Ministocinsa, sai ga shi an shafe tsawon lokacin bayan nadin, amma kuma a cewar wasu, ba su tabuka wani abin ku-zo-ku-gani ba. Don haka ake hasashen cewa wasu shugaban kasa na iya saukesu.

KU KARANTA: Jibrin ya kai karar Dogara hukumar EFCC

Labari da dumi-dumi: Buhari ya salami shugabannin hukumomin ilimi

Shugaba Buhari ya salami kimanin shugabanni 17 na hukumomin ilimi da ke karkashin ma’aikatar ilimi ta kasar.

Mikel set to dump Chelsea

Mikel Obi

Mikel Obi ya yi canjin suna a hukumance

Fitaccen dan wasan kwallon kafa John Mikel Obi ya sauya sunanasa a hukumance, jaridar Miror ta rawaito cewa  dan wasan ya gaji da yadda ba a fadin sunan daidai, don haka ya sauya

The post Waiwaye: Wasu fittatun labaru na ranar Talata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.


Waiwaye: Wasu fittatun labaru na ranar Talata Reviewed by Olusola Bodunde on 04:36 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.