Sports Betting

Trending

random

Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta

Wata yar wasan kwallon raga yar kasar Egypt mai suna Doaa Elghobashy ta yi abinda ya baiwa jama’a mamaki inda aka ganta sanye da Hijabi da dogon wando a yayin wasan da suka fafata da kasar Germany a gasar Olimfik dake gudana a Rio, kasar Brazil.

vllkyt37puclhun9u.13c1b67c

Duk da cewa kasar Germany ce ta lashe wasan ci biyu da nema, amma shigar da Elghobashy tayi ya tayar da cece kuce a yanar gizo, sai dai Elghobashy ta kai shekaru 10 tana sanya Hijabi.

“shekaru 10 kenan ina sa hijabi, bata taba hana ni yin abubuwa da nake son yi ba, har ma da wasan kwallon raga,” inji ta. Za’a iya tunawa an saukaka dokokin tufafi a gasar Olimfik tun a shekarar 2012, hakan ne yayi sanadiyyar shigar kasashe da dama gasar.

Ga wasu kadan daga cikin hotunan yar wasar.

vllkyt3rt10vt4aba.bcd00766

vllkyt4kabkelj72d.8655ff44

vllkyt5a33otrtmpo.1b99505b

vllkyt5rajbrfhevl.7a186ae9

vllkyt6s0bv41aicn.94bfb313

vllkyt8s18q0slcnu.c5bbb6cb

vllkyt61p9bgq21a3.4f0a2a42

vllkyt4807oic0vgc.4d1571da

vllkytfgicucete4i.3cf6413e

The post Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.


Yar wasar Egypt ta buga wasa sanye da Hijabinta Reviewed by Olusola Bodunde on 17:22 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.