Sports Betting

Trending

random

Manyan Labarai Guda 10 Wadanda Sukayi Fice A Ranar Laraba

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Laraba 21  ga watan Janairu. Ku duba domin ku same su. 

buhari alone x

Shugaba Muhammadu Buhari

1. Hukumar NSCDC Ta Goyi Bayan Yaki Da Ta’addanci Da Ma’aikatar 5,000

Shugaba Muhammadu Buhari yana yi kokari da karshe ta’addanci kamar yadda an samu mutane 5,000 wadanda zasu taimoki sojojin Najeriya a fagen-fama.

2. Okupe Ya Bayyana Hannun Shi Akan Matsalan Tsegumin Makamai

Wani tsohon mai ba tsohon shugaban kasa shawara kan harkokin labarai, Doyin Okupe ya amsawa kan zargin kamfanonin shi da ya samu kwangila daga ofishin tsohon mai shugaban kasa shawara kan sha’anin tsaro, Kanar Sambo Dasuki.

3. An Umurce Gwamnatin Tarayya Data Gabatar Da Sambo Dasuki A Kotu

Mai shari’a Ademola Adeniyi ya umurce wanda ba zai ba Dasuki uzuri bai kamata daya zo Kotu. Amma daya zo a lokaci an dakatar da karar shi a sabon ranar.

4. Ofishin Shugaba Ta Bayyana Akan Shirin Mai Amfani Na Jama’a Guda 6

Ofishin shugaba ta bayyana kan shirin mai amfani na jama’a guda 6 wadanda Shugaba Muhammadu Buhari yayi alkwari  na ra’ayuwa mai kyau na mutane Najeriya.

5. Buhari Zai Amince Da Nadin Shugaban NNPC

Rahotanni ta nuna cewa wanda Shugaba Muhammadu Buari zai sanda da sabon shugaban NNPC bayan tabbartarwar Ibe Kachikwu kamar yadda Minstan Mai.

6. Ana So Tsohon Minista Adoke Da Obaigbena Da Sauran Mutane

Ana so wasu manyan ma’aikatar a karkashin gwamnatin tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Jonathan wadanda suke zauna a kasashen waje na cin hanci da rashawa.

7. Buhari Ya Sha Alwashi Akan Kawar Polio

Shugaba Muhammadu Buhari zaya goyi bayan wani manyan mai kudi sosai a duniya, Aliko Dangote da kungiyar Bill Gates dasu hana Polio kwata kwata a Najeriya.

An kama wanda aka zargin dan kungiyar Boko Haram mai suna Jarasu Shira da wandanda aka zargin yan kungiyar Boko Haram guda 10 a Damboa a jihar Borno.

9. Kotu Ta Koma Nnamdi Kanu Zuwa Kurkukun Kuje

Wani Kotu a Abuja ta umurce hukumar DSS data koma shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) zuwa kurkuku. Wani mai shari’a ya umurce da hakan inda lauyan Kanu, Cif Chuks Moumah ta roki kotun.

10. Yaki Da Rashawa: Hukumar Soji Ta Umurce Sojoji Dasu Bayyana Dukiyar Su

Shugaban hafsin soji, Laftanat-Janar Tukur Buratai ya umurce sojojin Najeriya gaba dukka dasu bayyana dukiyar su nan da nan.

The post Manyan Labarai Guda 10 Wadanda Sukayi Fice A Ranar Laraba appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Manyan Labarai Guda 10 Wadanda Sukayi Fice A Ranar Laraba Reviewed by Olusola Bodunde on 00:35 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.