Sports Betting

Trending

random

Tsoro a jihar Kaduna akan harin bam

– Motoci sun yi wa tsoro a jihar Kaduna

– Masu shagunan sun gudu na aminci

– An kira ga wasu mutane wadanda suke hana bam daga tashi

A jiya Litinin 25, ga watan Janairu a Unguwar Rimi a jihar Kaduna ne matsala ta auku saboda tsoro akan nakiyoyi cikin wani motar.

kaduna bomb blast

Wasu nakiyoyi acikin motar

Jaridar The Tribune ta rahoto wanda wani matsala ta auku bayan mutane suka jin tsoro inda sun gano wani mota wanda take kusa da wani Hotel wanda bam zata tashi acikin ta. Domin haka, mutane masu shago sun kulle shagunan su da gudu na aminci.

Wani mai shaidi wanda ya gaya ma jaridar The Tribune yace wanda wani motar tana kusa da Hamdala Hotel tun Lahadi 24, ga watan Janairu inda ba kowane daya zo da dauki ta.

Yace: “A yau Litinin 25, ga watan Janairu da safe. Inda mun bude shagunan, muka da tuhumta wanda wani motar tana da can. Toh! mun shawarci ma masu shagunan a Unguwar dasu kira ga yan sanda. Mutane sun wuce bayan haka.”

Amma a yanzu babu tsoro a jihar Kaduna. Zaman lafiya ya dawowa domin masu tsaro masu hana tashi bam sun zo da duba wani motar. Kuma sun dauki wani motar zuwa kwamand yan sanda a jihar.

The post Tsoro a jihar Kaduna akan harin bam appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Tsoro a jihar Kaduna akan harin bam Reviewed by Olusola Bodunde on 09:19 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.