Sports Betting

Trending

random

An gano wani Bam a Enugu

An wani tsohon bam wanda ake tsammanin tun lokacin takin basasa aka dana shi a jihar Enugu.

Wani tsohon bam

Bam din dai an gabo shjne akan hanyar Ogui a cikin garin Enugu. Jami’an yan sanda masu kula da hana tashin  bamai ne suka cire shi kagin ya tashi.

Hukumar yan sanda ta jihar ta hanyar mai hudda da jama’a Ebere Amaraizu ne ta bayyana cewa kada kowa ya tada hankalin shi domin anyi nasarar cire bam daga inda aka ganshi.

The post An gano wani Bam a Enugu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


An gano wani Bam a Enugu Reviewed by Olusola Bodunde on 00:13 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.