Sports Betting

Trending

random

An koyar da Boko Haram a kasa ta – Shugaban kasar Somalia

Shugaban kasar Somali, Hassan Sheik Mahmud, ya bayyana cewa yan Boko Haram sun kasar shi inda aka horar dasu.

a boko haram

Yan ta’addan Boko Haram

Shugaban kasar Somalia ya bayyana wannan nea Munich inda yake bayyana matsalar ta’addanci. Shugaban kasar yayi kira ga kasadhrn Afirika dadu hada kai domin suyi maganain yan ta’adda.

Kasar Somalia dai kasa ce wadda ke fama da mayaga daban daban, kimanin shekara 25 ke nan aka gabza fadan. Tun daga fara ta’addanci zuwa yay, kungiyar Biko Haram ta kashe kimanin mutane 25,000, ta kuma sanya  Miliyan 2 sun bar gidajen su.

The post An koyar da Boko Haram a kasa ta – Shugaban kasar Somalia appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


An koyar da Boko Haram a kasa ta – Shugaban kasar Somalia Reviewed by Olusola Bodunde on 00:13 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.