Tsoro kamar yadda yan ta’adda sun mamaye jihar Legas
– Ana zargi wanda halin laifuka take karuwa a jihar Legas saboda tsofaffin yan bindiga da yan ta’adda wadanda suke mamaye jihar Legas
– Yan ta’addan sun rasa yadda zasu samu kudi na cigaban ra’ayuwa inda Shugaba Muhammadu Buhari ya soke kwangilan kariya na bututun Mai
– Akan wannan yan bindiga suke fara halin laifuka da samu kudi kwanan nan
KU KARANTA KUMA: Soji sun samu kamfanin bam da makamai na Boko Haram
wasu tsofaffin yan bindiga
Wasu yan ta’adda da tsafin yan bindiga sun mamaye jihar Legas. Ana bukaci ma yan bindigan wanda sune dalilan kara a sace da sata da fashi da iri-irin laifuka, cewar labari daga hukumar yan sanda a jihar Legas.
Wasu ma’aikatar a hukumar Department of State Services (DSS) sun gaya ma yan jarida wanda halin laifuka ta kara a jihar Legas tun Shugaba Muhammadu Buhari ya soke kwangila na kariyan bututun Mai. Domin haka, yan bindiga sun rasa yada zasu samu babbar kudi.
Saboda mamayewar tsofaffin yan bindiga da yan ta’adda hukumar yan sanda da sauran hukumomin masu tsaro suke fuskanci kalubale da rage bindigogi da makamai dabam dabam. Rahotanni na nuna cewa kuma wanda yan bindigan suke sace mutane da kuma suke fasi da samu kudi.
Idan baza ku manta ba, a karkashin gwamnatin Dakta Goodluck Jonathan, an ba kamfanonin shida kwangila dasu kare bututun Man NNPC a kudin Naira Biliyan 9.3 daga watan Maris 15 zuwa watan Yuni 15, 2015.
The post Tsoro kamar yadda yan ta’adda sun mamaye jihar Legas appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us