Sports Betting

Trending

random

Hukumar EFCC ta dakile Biliyan 126 daga asusun bankuna

-Hukumar EFCC ta bayyana cewa ta dakile kudade daga masu yiwa arzikin kasa zagon kasa kisan billion 126 daga asusun ajiyan bankuna guda 120.

efcc

Billion 32.8 daga cikin kudadennan daga wa’enda ake tuhuma guda shida dake hukumar kula da kudaden pension na kasa.

KU KARANTA: Ma’aikayan jihar Ekiti sun soma azumin kwanki 3 don a biya su kudaden su

Wannan ya fito daga bakin Wilson Uwujare na hukumar EFCC yace hukumar ta kuma samu nasarar karba kudade Dakar amarika 9,090,243,920.15 inda yayi nuni cewa dakile asusun wa’anda ake tuhuma yana taimako wajen bincikenda hukumar ke gudanarwa.

Hukumar tana binciken manyan jami’an gwamnati musamman daga gwamnatin da ta shude kamar tsohuwar ministan harkokin mai Deizani Alison Maduekwe, tsohon mai ba shugaban kasa shawara akan tsaro Sambo Dasuki,tsohon shugaban hafsoshin soji Alex Badeh da sauransu.

Hukumar ta kuma samu nasaran dakile billion 32.8 daga mutane 6 da take tuhuma a hukumar pension na en sannan kasa.

The post Hukumar EFCC ta dakile Biliyan 126 daga asusun bankuna appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.


Hukumar EFCC ta dakile Biliyan 126 daga asusun bankuna Reviewed by Olusola Bodunde on 04:57 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.