Sports Betting

Trending

random

Jose Mourinho yana son siyo shahararren dan Arsenal

Mai horasar da kulob din Manchester United Jose Mourinho ya bayyana sha’awar sa ta siyo dan wasan tsakiyar kulob din Arsenal watau Aaron Ramsey.

Jose Mourinho

Jose Mourinho

Gidan jaridar Sun ya ruwaito cewar Mourinho din yana neman dan kwallon ne suboda a cewar sa zai iya zama kamar Frank Lampard. Shi dai dan wasan Arsenal din anyi mashi kudi ne wajen £50m kuma yazo kulob din Arsenal din tun yana shekara 16.

A dai tunanin in dar maganar dan wasan Borossia Dortmund Henrikh Mkhitaryan ta watse to kam Mourinho zai yi kokarin gamsar da shi da yazo kulob din nasa a kakar wasa mai zuwa.

Ku karanta: Mourinho ya jaddada neman dan wasa Dortmund

Ana dai ta rade-raden cewa kulob din na Manchester ya sabunta nema tare da karin kudi wa dan wasan na Dortmund bayan an ki karbar tayin na farko.

The post Jose Mourinho yana son siyo shahararren dan Arsenal appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.


Jose Mourinho yana son siyo shahararren dan Arsenal Reviewed by Olusola Bodunde on 08:01 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.