Sports Betting

Trending

random

An Dauki hoton wani dan majalisar Uganda a Kulob.

Sanannen dan majalisar Uganda Moses Balyeku a yanzu haka ana ta yawo da shi a dandalin sadarwa na kasar Uganda kan aika-aika da yake wanda ya fito a sarari kowa ya gani.

7 basic ways to avoid being broke in Lagos

Dan majalisar an dauki fotonshi yana sharholiyanshi a kulob saye da riga mai layi-layi da wata mata wadda take kusan tsirara tana kayatar da su tare da abokansa.

KU KARANTA : An kai karar majalisa kan arigizon kasafin kudi

Zaku iya ganin dan majalisar dauke da murmushi a fuskarsa lokacin da matar take rawa akan jikin abokinshi da ke gefenshi, wata kila ya matsu da a zo da rawar kanshi. Bi sa ga alamu dan majalisar yana jin dadi a rayuwarsa.

 

The post An Dauki hoton wani dan majalisar Uganda a Kulob. appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.


An Dauki hoton wani dan majalisar Uganda a Kulob. Reviewed by Olusola Bodunde on 16:29 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.